Zamfara da ke arewa maso yammacin Najeriya na daga cikin jihohin da ke fama da matsalar barayin daji wadanda ke satar mutane ...
Yayin da yake jawabi a gaban taron, Mataimakin Shugaban Kasa, Kashim Shettima wanda ya wakilci Shugaba Bola Tinubu ya ce, ...
Taron kolin Majalisar Dinkin Duniyar, wanda shine matakin karshe a tsarin diflomasiya, na zuwa ne a daidai lokacin da ...
Al’amarin ya hada da wani kwale-kwale dake dauki da fasinjoji wanda ya nutse a cikin ruwan ambaliya, abinda yayi sanadiyar ...
A ranar Lahadi, hukumar INEC ta ayyana dan takarar jam’iyyar APC Monday Okpebholo a matsayin wanda ya lashe zaben jihar ta ...
Ana cigaba da neman mutanen da ake zargi da hannu a harbin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 4 tare da jikkata wasu 17 a ...
Shugaban addinin Iran, Ayotollah Ali Khamenei, jiya Asabar ya ce Isira’ila na aikata “babban laifi na marasa kunya” ga yara ...
A yau shirin ya dora ne akan tattaunawar da Sarfilu Hashim Gumel ya yi da masani a harkar sufurin jiragen sama, malam Usman ...
Yan Najeriya na ci gaba da nuna rashin jin dadi, yayin da fatansu na samun sa’ida idan matatar mai ta Dangote ta fara sayar ...
Wadanda umarnin ya tsame sun hada da, kafafen yada labaran da aka tantance da jami’an zabe da motocin daukar marasa lafiya da ...
Mataimakiyar shugaban kasa Kamala Harris ta soki alkawarin da dan takarar jam’iyyar Republican Donald Trump ya yi na mai da ...
Wani zauren zantawa kan lamuran yau da kullum mai taken “CONNECT THE DOTS” ya karfafa cewa hadin kan matasa da jagorori zai ...